Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 10 ga Watan Disamba, 2019 1. Shugaba Buhari Ya Bar Najeriya Zuwa Kasar Masar Shugaban kasa...
Iran Ta Tattaunawa Da shugaba Buhari Kan Zancen El-Zakzaky Gwamnatin Iran ta sanar da cewa tana cikin tattaunawa da Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya kan batun...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 9 ga Watan Disamba, 2019 1. Fadar Shugaban Kasa ta Mayar da Martani kan Sake Kame...
Kimanin tsofaffin gwamnoni shida na Najeriya da kotu tayi masu shari’a kan cin hanci da rashawa da kuma yanke masu hukuncin shiga jaru. Naija News ta...
Bayan ‘yan Sa’o’i da kotu ta bayar da umarni ga hukumar DSS da su saki Omoyele Sowore da abokinsa Bakare, jami’an DSS sun sake yunkurin neman...
Bayanai da ke isa ga Naija News a yau safiyar Juma’a ya nuna da cewa jami’an ma’aikatar tsaro ta DSS sun yi kokarin sake kama Omoyele...
A Karshe dai, Ma’aikatar hukumar tsaron Jiha ta Kasa (DSS) ta saki Omoyele Sowore, dan jaridan Sahara Reporters, da kuma jagoran zanga-zangar neman juyin juya hali, wadda...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 6 ga Watan Disamba, 2019 1. Kotun Ta Saka Orji Uzor Kalu Ga Shekaru 12 a...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 5 ga Watan Disamba, 2019 1. Shugaba Buhari Yayi Binciken Tsarin Lamarin Tsaron Kasa A ranar...
Rundunar ‘yan Sandan Jihar Kaduna ta sanar da kama mutum takwas da ake zargi da hada hannu a kisan wani mai suna Mujtaba Saminu, wanda aka...