Mun samu rahoto a Naija News da cewa wasu ‘yan hari da bindiga sun kashe ciyaman na Jam’iyyar APC da ke a Jihar Benue, Mista Boniface...
Kamar yadda muka sanar a Naija News Hausa a baya da cewa hidimar ralin shugaban kasa na Jam’iyyar APC da aka yi a Jihar Ogun ta...
A daren jiya, Litinin 5 ga Watan Fabrairun, Shugaba Muhammadu Buhari ya shirya wata zaman cin Liyafa ga mambobin Jam’iyyar APC a birnin Abuja. Ko da...
Kakakin yada yawun Gidan Majalisar Wakilai, Yakubu Dogara ya gabatar da dalilin da ya sa ya janye daga Jam’iyyar APC zuwa Jam’iyyar PDP. Mun sanar a...
Alhaji Atiku Abubakar, Dan takarar shugaban kasa ta Jam’iyyar PDP ya bayyana da cewa Buhari ne da Jam’iyyar APC ke tallautar da kasannan. Ya ce, Kasar...
Jami’an tsaron ‘yan sandan Jihar Taraba sun bada tabbacin mumunar hari da wasu ‘yan ta’adda suka yi wa dan takarar Gwamnan Jihar daga Jam’iyyar APC, Sani...
Buhari Ya Zarta Da Manyan Shugabbanai A APC Kan Rikicin Da Ke Gudana a Jam’iyyar Shugaban kasa Muhammadu Buhari a yau jumma’a, 6 ga watan Disamba...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gargadi shugabancin jam’iyyar All Progressive Congress (APC) kan tabbatar da cewa Jam’iyyar ba ta rusheba bayan ya karshe wa’adinsa a shekarar...
Kotun koli ta tabbatar da zaben Muhammadu Buhari a matsayin Shugaban kasar Najeriya tare da yin watsi da karar da dan takaran shugaban kasa Atiku Abubakar...
Alhaji Ibrahim Modibbo, mataimakin dan takaran shugaban kasa ga tseren zaben 2019 na Jam’iyyar GDPN, yayi murabus da Jam’iyyar ya komawa Jam’iyyar APC don marawa Jam’iyyar...