A karshe, hukumar gudanar da hidimar zaben kasa ta sanar da sakamakon kuri’ar zaben shugaban kasa Bayan gwagwarmaya da jaye-jaye, hukumar INEC ta kai ga karshe...
Rundunar Sojojin Najeriya sun yi alkawali da cewa zasu bi umarnin shugaba Muhammadu Buhari akan zancen da ya yi game da sace akwatin zabe. Kamar yadda...
Shugaba Buhari ya ce sam shi ba za ya gudanar da neman zaben sa ba kamar yadda mutanen baya suka saba Shugaban kasar, Muhammadu Buhari a...
Matar Shugaban kasar Najeriya, Aisha Buhari ta bukaci Mata da Matasa su sake zaben Shugaba Muhammadu Buhari a zabe na gaba. “Ina da murna da kuma...
Idan har dan takar Shugaban Kasa na Jam’iyyar PDP, Atiku ya hau mulki a Najeriya, zai raba kasar biyu Babban Shugaban kungiyar Miyetti Allah a Jihar Benue,...
Gwamnonin sun shirya wata zama da Shugaba Buhari Gwamnonin jihohi a karkashin jagorancin Kungiyar Gwamnonin Najeriya (NGF) sun yanke shawara su sake ganawa da Shugaba Muhammadu...