Dan takaran kujerar shugaban kasa daga jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya gabatar da sakamakon kuri’un zaben shugaban kasa kamar yadda take a kwanfutan hukumar gudanar da...
Mun sami tabbatacen rahoto a Naija News da cewa Rundunar Sojojin Najeriya, Operation Lafiya Dole sun rinjayi ‘yan ta’addan Boko Haram da ke a yankin Konduga,...
Jami’an tsaron ‘yan sandan Jihar Taraba sun bada tabbacin mumunar hari da wasu ‘yan ta’adda suka yi wa dan takarar Gwamnan Jihar daga Jam’iyyar APC, Sani...
Gwamnonin sun shirya wata zama da Shugaba Buhari Gwamnonin jihohi a karkashin jagorancin Kungiyar Gwamnonin Najeriya (NGF) sun yanke shawara su sake ganawa da Shugaba Muhammadu...