Kannywood: Takaitaccen Labarin Jaruma Jamila Nagugu

A yau Naija News Hausa ta na gabatar maku da takaitaccen Sarauniyar Kannywood, da aka fi sani da Jamila Nagudu, a yadda sunan nata yake. Ka tuna a baya Naija News ta ruwaito da cewa Jamila Nagugu ta ce ‘Ba Ta son ta Auri Mai Arziki. A takaice dai, Jaruma Jamila Nagudu ‘yar wasan finafinan […]

Kannywood: Ali Jita Ya Lashe Kyautan Mafi Kwarewar Mawaki A Shekarar 2019

Shahararran mawakin Hausa da aka fi sani da suna Ali Jita, ya lashe kyautan kwarewa da zakin murya wajen wake-wake a shekarar 2019. Mawakin da bincike ya nuna da tsunduma a harkar wake-waken Hausa tun daga shekarar 2009 ya bayyana murnansa na lashe kyautan ne a wata sako da ya wallafa a shafin yanar gizon […]

Kannywood: Karanta Burin Shahararra Rahma Sadau A Fagen Fim

Naija News Hausa ta ruwaito a baya da tarihin kwararra, kyakyawa da kuma daya daga cikin jarumai mata a fagen hadin fina-finan Hausa, Rahama Sadau. Jarumar, wacce aka haifa da kuma girma da iyayenta a Jihar Kaduna tun daga haifuwa ta wallafa da burin da ta ke dashi kan shiri da hadin fim a kannywoood. […]

Kannywood: Hotuna da Takaitaccen Labarin Rayuwar Bilkisu Shema

A wannan karamar hirar, Naija News Hausa na gabatar maku da daya daga cikin ‘yan mata da suka yi saurin tashe wajen shirin fina-finai na Hausa a karkashin kungiyar ‘yan fim da aka fi san da Kannywood, mai suna Bilkisu Shema. Kyakkyawa da kuma shahararriyar, Bilkisu asalinta ‘yar Jihar Katsina ce. an haifi Bilikisu Shema […]

Kannywood: Takaitaccen Labarin Nafisat Abdullahi

Nafisat Abdulrahman Abdullahi, wadda akafi sani da Nafisat Abdullahi, kyakyawa ce da kuma shahararrar ‘yar shirin fim a Kannywood, watau kamfanin hadin fim na Hausa a Najeriya. An haifi Nafisat ne a ranar 23 ga watan Janairu ta shekarar 1991 a garin Jos, babban birnin jihar Filato. Nafisat ita ce ‘ya ta hudu ga Mallam […]

Kannywood: Duk Fim Da Ba Sakon Kwarai, Kyal-kyal banza ne kawai – Inji Sani Mu’azu

Kwararre a shafin shirin fim da kuma tsohon darekta, Sani Mu’azu, a cikin wata sako da ya aika a shafin yanar gizon nishadarwa tasa na Twitter, ya gargadi ‘yan shirin fim akan ire-iren fim da ake shiryawa. Mu’azu a cikin  bayanin nasa ya bayyana da cewa shirya fina-finai don nishadantarwa kawai, kyal-kyal banza ce kawai […]

Kannywood: Kotu ta yanke hukunci kan Rigimar Hadiza Gabon da Amina Amal

Naija News ta ruwaito a baya da cewa Shahararriyar ‘yar shirin fim na Hausa, Amina Amal ta wallafa kara ga Kotun Koli ta Jihar Kano, a kan fadan ta da Hadiza Aliyu Gabon. Kalli sanarwan Karar kasa; Tofa GAMU A KOTU: Amina Amal tace MILIYAN 50 Hadiza Gabon zata biya ta diyyahttps://t.co/H4iJBwuYPX pic.twitter.com/FeGg83KOjc — kannywood Empire (@KannywoodEmp) […]

Sarki Mai Sangaya: Jarumi, Ali Nuhu ya ce ba shi da budurwa a Kannywood

Babban Jarumi da Kwararre a shafin hadin fim na Hausa da aka fi sani da Kannywood, Ali Nuhu ya bayyana da cewa mata guda daya kacal yake da burin mallaka a rayuwarsa. Naija News Hausa ta fahimta da cewa jarumin ya fadi hakan ne a wata hira da ya yi da kamfanin dilancin labarai ta […]

Kannywood: Aisha Humairah tayi bayani akan zargin da ake mata na Damfara

Jaruma a shirin fim na Hausa, Aisha Humairah ta bayyana gaskiya a fili a cikin wata bidiyo da ta rabar a faifan sada zumunta, inda ta yi bayani dan watsi da zargin da ake mata na Damfara. Aisha ta fada da cewa ta iya gane da cewa wasu na amfani da sunan ta don damfaran […]

Kannywood: Fati Washa Ta Karbi Karin Girma Na Kyautar Gwarzuwar Jaruma a Birtaniya

Shaharariyar jarumar a shirin fina-finan Hausa a Kannywood, Fatima Abdullahi, da aka fi sani da suna Fati Washa ta lashe wata sabuwar kyautar gwarzuwar jaruman Hausa a wani kasaitaccen bikin fina-finan Afirka wadda ya gudana a kasar Birtaniya. Ka tuna da kamar yadda Naija News Hausa ta ruwaito a baya, da cewa Masoyan Jaruma Fati […]