Kungiyar Harkar Musulunci ta Najeriya (IMN), waddae aka fi sani da lakabi da Shi’a, za ta gabatar a ranar da Alhamis (a yau) da kara don...
Shugaba da jagoran Babban Ikilisiyar ‘Synagogue Church of All Nations (SCOAN), Annabi TB Joshua, ya gargadi ‘yan Najeriya duka da su cika da yiwa shugaba Muhammadu...
Surukin Shugaba Muhammadu Buhari da ‘yan hari da makami suka sace a baya ya sami yanci a yau Naija News Hausa ta karbi rahoto bisa bayanin...
Naija News Hausa ta sami sani da tabbacin cewa shugaba Muhammadu Buhari ya aika da jerin sunayan Ministoci da zasu yi wakilci da shi a shugabancin...
Naija News ta karbi rahoton cewa shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar da sabon Darakta na Kamfanin Man Fetur na Tarayyar Najeriya (NNPC). An bayyana a rahoton...
Shugaba Muhammadu Buhari ya yabi hukumar tafiyar da hidimar zabe ta Najeriya (INEC) don gudanar da aikin su da kyau duk da matsaloli da aka fuskanta...
‘Yan Najeriya a yau Laraba, 29 ga watan Mayu 2019, sun bi kan layi yanar gizon Twitter don yada yawun su ganin cewa an rantsar da...
A ranar Talata da ta wuce, shugaba Muhammadu Buhari ya mikar da takardan da ke dauke da asusun arzikin sa kamin sa’o’i kadan da hidimar rantsar...
A yau Talata, 28 ga watan Mayu, shugaba Muhammadu Buhari na ganawa da manyan shugabannan hukumomin tsaron Najeriya a birnin Abuja. Naija News Hausa ta fahimta...
”Yan Kwanaki kadan ga hidimar rantsar da shugaba Muhammadu Buhari a matsayin shugaban kasan Najeriya a karo ta biyu, a yau 27 ga watan Mayu 2019,...