Shugaban Jam’iyyar APC, Sanata Bola Tinubu a ranar Alhamis da ta gabata a birnin Legas ya gabatar da cewa Jam’iyyar APC zata kai dan takaran shugaban...
Ana cikin ‘yan awowi kadan da fara zaben kasar Najeriya ta shekarar 2019, sai ga mambobin Jam’iyyar PDP na janyewa daga Jam’iyyar. Mun samu rahoto a...
Mun samu rahoto a Naija News Hausa da cewa Gwamnatin Jihar Taraba ta dakatar da Alhaji Haruna Kawuwa da Ofishin sa bayan mutuwar matan sa a...
Jami’an tsaron ‘yan sanda sun ci karo da buhun 17 cike da takardun zabe da aka dangwala yatsu akai. Muna da tabbacin wannan ne kamar yada...
‘Kwana daya da awowi kadan ga zaben tarayya ta kasar Najeriya, Darakta Janar na ‘Yan Bautan Kasa (NYSC0, Maj. Gen. Suleiman Kazaure, ya jawa ‘yan bautan...
Dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya shawarci al’ummar kasar Najeriya da fitowa ranar Asabar don zaben dan takaran su. Muna da sani...
A yau Laraba, 13 ga Watan Fabrairu, An kara rattaba hannu ga takardar yarjejeniyar zaman lafiyar kasa ga zaben 2019 a birnin Abuja. Hidimar ta halarci...
Akwai jita-jita da ya zagaya ga yanar gizo da cewa hukumar INEC sun canza yadda za a dangwala yatsa ga takardan zaben 2019. Hukumar ta mayar...
Dan takaran Shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, a gabatarwan sa lokacin da ake hidimar rattaba hannu ga takardan zaman lafiyar kasa ga zaben...
Shugaba Muhammadu Buhari ya kalubalanci gwamnatin da, a jagorancin tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo akan kudin samar da isashen wutan lantarki ga kasar Najeriya a baya...