Labaran Najeriya5 years ago
Wata Kungiya a Arewa Ta Bada Goyon Baya Ga Tinubu Da Ya Maye Gurbin Buhari a 2023
Jagoran jam’iyyar APC na kasa baki daya, Asiwaju Bola Tinubu ya samu goyon bayan shugabancin Najeriya a lokacin da wa’adin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kare...