Rundunar sojojin Mali ta saki shugaban kasa da firaministan kasar. Naija News ta ruwaito da cewa wani jami’in soja ne ya bayyana hakan a ranar Alhamis....