A ranar jiya Alhamis, 7 ga watan Fabrairun, 2019, Hukumar Mallaman Jami’o’i da Gwamnatin Tarayya sun kai ga arjejeniya akan dakatar da yajin aikin da Hukumar...