Labaran Najeriya6 years ago
2019 – Wasu Kungiyar Fulani sun ba wa Buhari goyon baya a Jihar Ekiti
Wata kungiyar Fulani a jihar Ekiti da suna, Gan Allah Fulani Association of Nigeria (GAFDAN) sun bayyana hadin kai da goyon bayan su ga Shugaba Muhammadu...