Gwamnatin Jihar Borno ta gabatar da yau litini 21 ga watan Janairu a matsayin ranar hutu daga aiki don girmama wa ziyarar shugaban kasa Muhammadu Buhari...
Ganin yadda ‘yan ta’addan Boko Haram ke kai mumunar hare-hare da kashe-kashe a Arewacin kasar Najeriya, “babu mamaki ‘yan ta’addan su fadawa wa sauran Jihohi da...
Wani Dan kwamitin Majalisar Wakilin kasar ya ce har yanzu akwai yankunan jihar Borno da ke karkashin ikon mayakan Boko Haram. Kwamitin ya yi wannan bayyani...