Uncategorized6 years ago
Gwamnatin Jihar Zamfara ta kafa dokar Zama daki Rufe ga dukan Kananan hukumomin Jihar bisa Matsalar tsaro
Gwamnatin Jihar Zamfara, a jagorancin Gwamna Abdulaziz Yari, sun gabatar da dokar zama daki rufe a yau Laraba, 3 ga Watan Afrilu 2019 na tsawon awowi...