A ranar jiya Talata, 12 ga Watan Maris 2019, Rundunar Sojojin Operation Sharan Daji sun gabatar da kashe ‘yan ta’adda kamanin mutum 55 da kuma kubutar...
Rundunar Sojojin Najeriya sun sanar da cin nasarar da suka yi a ranar jiya na kashe ‘yan ta’adda 58 tsakanin Jihar Kaduna, Katsina da Zamfara in...