Demola, da aka yiwa jifa da duwatsu a Jihar Legas ya saura da rai, kalli bidiyon

Shugaban kungiyar OPC ta Jihar Legas, Demola, da aka yiwa jifar duwatsu sakamakon kwace akwatin zabe ya saura da rai.

Muna da sani a Naija News Hausa da cewa jama’ar Jihar Legas a wata mazaba wajen zaben shugaban kasa ta ranar Asabar sun yiwa wani mai suna Demola jifar duwatsu, har an dauka ko ya mutu saboda irin jifar da aka yi masa.

Kalli bidiyon yadda aka jefi Demola a kasa;

Kalli bidiyon Demola a wata Asibiti inda ake nuna masa kulawa;

Karanta Manyan Labaran Jaridun Najeriya a shafin Naija News Hausa