Uncategorized6 years ago
Aminu Shagali ya lashe kujerar Gidan Majalisar Jihar Kaduna daga Jam’iyyar APC
Kakakin yada yawun Gidan Majalisar dokoki ta Jihar Kaduna, Aminu Abdullahi-Shagali, ya sake lashe kujerar gidan majalisar a karo ta biyu ga zaben Gidan majalisa da...