Labaran Najeriya5 years ago
Ka Manta da zancen Gina wa Fulani Gidan Radiyo, Urhobo sun Kalubanlanci Buhari
Hadaddiyar Kungiyar ‘yan Urhobo (UPU) sun gargadi Gwamnatin Tarayyar Najeriya a jagorancin shugaba Muhammadu Buhari da manta da zancen ginawa Fulani wata gidan Radiyo. UPU wata...