Labaran Najeriya5 years ago
N-Power: Gwamnatin Tarayya tayi Magana Kan Dakatar da ‘yan Aikin N-Power na Farko
Gwamnatin tarayyar Najeriya na tabbatar ga ‘yan aikin N-Power na tsarin farko tun shekarar 2016 da cewa tana tattaunawa da gwamnatocin jihohi da kamfanoni kan yiwuwar...