Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa wasu ‘yan hari da bindiga da ba a gane da su ba sun sace Hajiya Hauwa...
‘Yan hari da makami sun sace Hajiya Hauwa Yusuf, surukin gwamnan Jihar Katsina, Aminu Masari, da safiyar ranar Jumma’a missalin karfe 3 na safiya a nan...