Wasu ‘yan hari da makami sun harbe matar Ciyaman na karamar hukumar Bunza, dan sanda da kuma memba na kungiyar ‘yan tsaro a garin Zogirma da...
Naija News Hausa ta karbi rahoto cewa wasu ‘yan hari da makami, a daren ranar Litini da ta gabata sun fada kauyan Ilo, a karamar hukumar...