Wani Jami’in Sojan Najeriya ya rasa ransa a wata Bam da ‘yann ta’adda suka haka a Chibok. A ranar Alhamis da ta gabata, wata rukunin darukan...
Rundunar Sojojin Najeriya sun sanar da cewa fiye da mutane 20 wasu ‘yan kunar bakin wake suka kashe da tashin bam a wata gidan kallon wasa...