Labaran Najeriya6 years ago
APC: Ibrahim Modibbo ya janye daga Jam’iyyar GDPN, ya komawa APC
Alhaji Ibrahim Modibbo, mataimakin dan takaran shugaban kasa ga tseren zaben 2019 na Jam’iyyar GDPN, yayi murabus da Jam’iyyar ya komawa Jam’iyyar APC don marawa Jam’iyyar...