Labaran Najeriya5 years ago
Shugaba Buhari ya Nada wa Matarsa Aisha Buhari Mataimaka 6 ga Ayukanta
Naija News Hausa ta fahimta bisa rahoton Mai magana da yawun ofishin, Suleiman Haruna, da cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da nadin mataimakan musanman shidda...