Shugaban kasa Muhammadu Buhari a yau Talata, 10 ga Disamba, 2019, ya bar Najeriya zuwa Aswan, kasar Egypt, don halartar taron Aswan. Kamfanin dillancin labarai na...