Labaran Najeriya6 years ago
Kalli abin da Kungiyar CAN suka gayawa Shugaba Muhammadu Buhari a yau
Mun ruwaito ‘yan lokatai da suka shige da cewa Shugaba Muhammadu Buhari na zaman tattaunawa da Kungiyar Addinin Kirista (CAN) a birnin Abuja a yau Jumma’a...