Labaran Najeriya5 years ago
Ban Gamsu Da Tsarin Dimokradiyya Ba – inji Shugaba Buhari
Shugaban kasan Najeriya, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa bai gamsu da tsarin dimokuradiyya ba, musanman yanayin tafiyar hawainiya ta tsarin ba. Wannan itace zancen shugaba Buhari...