Wasu Matasa Uku da ke hidimar Bautan Kasa (NYSC), a cikin jihar Katsina sun mutu a yayin da wasu goma sha daya suka sami raunuka daban-daban...