Labaran Najeriya6 years ago
Ka dakatar da N-Power, ka sanya kwararrun mallamai, Kungiyar NUT sun gayawa Buhari
Kungiyar Mallaman Makarantar Sakandiri sun bukaci gwamnatin Najeriya da dakatar da shirin sanya ma’aikatan N-Power don sanya kwararrun Mallamai a makarantu. Mun ruwaito a Naija News...