Uncategorized6 years ago
Rundunar Sojoji sun kashe ‘yan ta’adda 55, sun kuma kubutar da rayuka 760 a Jihar Zamfara
A ranar jiya Talata, 12 ga Watan Maris 2019, Rundunar Sojojin Operation Sharan Daji sun gabatar da kashe ‘yan ta’adda kamanin mutum 55 da kuma kubutar...