Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ayyana ranar Litinin a matsayin ranar hutu ta Jama’a a bikin tunawa da zagayowar Eid-El-Maulud wanda ya kasance ranar tunawa da haihuwar...
A yau Alhamis, 23 ga watan Mayu 2019, Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo na jagorancin zaman tattaunawa na bankwana da Kungiyar NEC, hade da...