Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana bacin ransa da halin zalunci da Sanatan da ke wakilcin Arewacin Jihar Adamawa, Sanata Elisha Abbo...
Hukumar ‘Yan Sandan Najeriya ta bukaci Sanatan da ake zargi da zaluncin wata Mata Aure a birnin Abuja, Sanata Elisha Abbo, mai wakilcin Arewacin Jihar Adamawa...