Naija News Hausa ta karbi rahoton mutuwar Mutane goma sha biyar a wani hatsarin jirgin ruwa da ya afku a kan kogin Malale da ke karamar...
Kimanin gidaje 60 suka kone kurmus sakamakon kamun wutar. Dabbobi da kayakin rayuwar al’umma duk ta kame da gobarar wutar. Abin ya faru ne a kauyan...