Hukumar Jami’an tsaron ‘yan Sandan Jihar Jigawa sun gabatar a ranar Alhamis da cewa wasu barayi sun kashe mutum guda da kuma yiwa wasu mugun raunuka...