Labaran Najeriya5 years ago
2023: Yadda Za a Hana Wa’adin Buhari na Uku – Matasan Arewa
Shugaban kungiyar Arewa Youths Consultative Forum (AYCF), Yerima Shettima, ya yi kakkausar suka kan duk wani yunƙuri na tsawaita wa’adin Shugaba Muhammadu Buhari zuwa 2023. Kamfanin...