Wasu masu zanga-zanga a ranar Juma’a (yau) sun bukaci a cire Adams Oshiomhole a matsayin sa na Shugaban Jam’iyyar APC na kasa. A wasu hotuna da...
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta reshen Jihar Edo ta tsige Shugaban tarayyar jam’iyyar, Adams Oshiomhole. Kamfanin dillancin labarai na Naija News ta bayar da rahoton...