Jagoran jam’iyyar APC na kasa baki daya, Asiwaju Bola Tinubu ya samu goyon bayan shugabancin Najeriya a lokacin da wa’adin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kare...
A ranar Lahadi, 17 ga watan Maris da ta gabata, shugabancin kasa ta mayar da martani game da zancen cewa watakila shugaba Muhammadu Buhari zai taimakawa...