Uncategorized6 years ago
2019: Kalli yadda Hukumar INEC ta bayar da takardan shugabanci ga ‘yan Majalisa
Hukumar Gudanar da Zaben Kasa (INEC), ta gabatar a baya da cewa zata bayar da takardan komawa ga shugabanci ga ‘yan gidan majalisa a ranar Alhamis....