Dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya shawarci al’ummar kasar Najeriya da fitowa ranar Asabar don zaben dan takaran su. Muna da sani...
A yau Laraba, 13 ga Watan Fabrairu, An kara rattaba hannu ga takardar yarjejeniyar zaman lafiyar kasa ga zaben 2019 a birnin Abuja. Hidimar ta halarci...