Labaran Najeriya5 years ago
PDP: Atiku Ya Cika Shekara 73 Ga Haifuwa – Ga Sakon Peter Obi
Mataimakin Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Peoples Democratic Party, Peter Obi, a ranar Litinin, ya taya tsohon Mataimakin Shugaban kasar Najeriya da kuma dan takaran...