Labaran Najeriya6 years ago
APC: Ba da gangan na ki bayyana ga Ziyarar Buhari ba a Legas – Tinubu
Shugaban Jam’iyyar APC na Tarayyar kasar Najeriya, Asiwaju Bola Tinubu, yayi bayani a ranar Alhamis da ta wuce da cewa ba wai na kauracewa ziyarar shugaba...