Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ci karo da wata Cibiyar Azabtarwa ta addinin Musulunci ’a Nassarawa Quarters, Sabon Gari, Daura, garin shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari....
Wani mutumi da aka bayyana da suna, Umar Bello daka shiyar Wurro-Chekke ta birnin Yola, a Jihar Adamawa, ya bayyana ga Kotun Kara dalilin da ya...