Labaran Najeriya6 years ago
Ba mamaki Boko Haram su fada wa Jihohi kamar Bauchi, Taraba, Gombe, Adamawa – in ji Sunday Onuoha
Ganin yadda ‘yan ta’addan Boko Haram ke kai mumunar hare-hare da kashe-kashe a Arewacin kasar Najeriya, “babu mamaki ‘yan ta’addan su fadawa wa sauran Jihohi da...