Mista Nathaniel Sharibu, tsohon yarinyar da ke a kangin ‘yan Boko Haram ya fada da cewa yana ganin diyar shi a mafarki kusan kullum. Mun tuna...
Ganin yadda ‘yan ta’addan Boko Haram ke kai mumunar hare-hare da kashe-kashe a Arewacin kasar Najeriya, “babu mamaki ‘yan ta’addan su fadawa wa sauran Jihohi da...