Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa Jami’an tsaron Jihar Jigawa sun kame wani mutum mai suna Sale Shanono, mazaunin Doguwa, a karamar hukumar Jahun...
Kimanin mutane Goma-Shatara suka rasa rayukan su a wata hadarin Motar Bus da ya faru a wata shiya ta karamar hukumar Gwaram, a Jihar Jigawa. A...
Hukumar Jami’an Tsaron ‘Yan Sandan Jihar Jigawa sun sanar da gane wani dan Jariri da Maman tayi watsi da shi bayan haifuwa. Bisa bayanin Jami’an tsaro,...
Hukumar Jami’an tsaron Jihar Jigawa sun gabatar da wani matashi da ya nutsa a ruwa a kauyan Shaiskawa da ke a karamar hukumar Kazaure. “Dan shekara...