Uncategorized6 years ago
Tau ga wata: Maganin Bindiga ya karye a yayin da wani ya rasa ransa garin gwada karfin magani
Abubakar Hamisu, wani mai shekaru 40 a Jihar Katsina ya mutu sakamakon gwada karfin maganin bindiga. Kamar yadda aka bayar bisa labari, abin ya faru ne...