A daren jiya, Litinin 5 ga Watan Fabrairun, Shugaba Muhammadu Buhari ya shirya wata zaman cin Liyafa ga mambobin Jam’iyyar APC a birnin Abuja. Ko da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 5 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Yadda Atiku ya samu shiga Kasar Amurka Dan takaran...
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya bayyana bacin ransa da wadanda suka rasa rayukan su ga yakin neman zabe da Jam’iyyar APC ta yi a Jihar...
Mun sami hirar shigar shugaba Muhammadu Buhari a birnin Maiduguri kamar yadda muka bayar da safen nan cewa Gwamnar Jihar Borno ya bada hutu ga ma’aikata...