Hukumar Jami’an ‘yan sandan Jihar Kwara sun kame Sanata Rafiu Ibrahim akan zargin kadamar da farmaki a Jihar. ‘Yan awowi kadan da fara zaben shugaban kasa...