Bayan Hidimar zaben Kujerar Gwamna da aka gudanar a ranar Asabar 23 ga watan Maris 2019 da ta gabata a Jihar Sokoto, dan takaran kujerar gwamnan...
A zaben ranar Asabar da aka yi na gwamnoni da gidan majalisar wakilan jiha, Sanatan da ke wakilcin Arewacin Jihar Sokoto, Sanata Aliyu Wamakko, ya lashe...