Jami’an tsaron ‘Yan sandan Najeriya sun gabatar da kame wasu mutane uku da ake zargi da sace-sacen yara a babban birnin tarayyar Najeriya, Abuja. “Mun kame...
A ranar Asabar da ta gabata, a misalin karfe 11:47 na yamma, rahoto ta bayar da cewa wasu ‘yan hari sun kai farmaki ga kauyen Gudun...