Babban Shugaban Sanatocin Najeriya, Sanata Bukola Saraki, ya bayyana da cewa lallai ba shugaba Muhammadu Buhari ba ne ke shugabancin a Aso Rock. “Masu zuba jari...
A ranar Talata 15 ga Watan Janairu 2019, A Gidan Majalisar Dokoki da ke Aso Rock, a birnin Abuja, Shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabon takardan...